Dataset Preview
The full dataset viewer is not available (click to read why). Only showing a preview of the rows.
The dataset generation failed because of a cast error
Error code: DatasetGenerationCastError
Exception: DatasetGenerationCastError
Message: An error occurred while generating the dataset
All the data files must have the same columns, but at some point there are 2 new columns ({'neg', 'source'}) and 1 missing columns ({'category'}).
This happened while the json dataset builder was generating data using
zip://Hausa/filtered_hausa_train_dataset.jsonl::/tmp/hf-datasets-cache/medium/datasets/29781915344584-config-parquet-and-info-abdulmatinomotoso-bge-m3--826e5e26/hub/datasets--abdulmatinomotoso--bge-m3-finetuned-data/snapshots/3d9555cdf2f454db0f3e4b69e90d2de34f44c5e5/Hausa.zip
Please either edit the data files to have matching columns, or separate them into different configurations (see docs at https://hf.co/docs/hub/datasets-manual-configuration#multiple-configurations)
Traceback: Traceback (most recent call last):
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/builder.py", line 1831, in _prepare_split_single
writer.write_table(table)
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/arrow_writer.py", line 714, in write_table
pa_table = table_cast(pa_table, self._schema)
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/table.py", line 2272, in table_cast
return cast_table_to_schema(table, schema)
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/table.py", line 2218, in cast_table_to_schema
raise CastError(
datasets.table.CastError: Couldn't cast
query: string
pos: list<item: string>
child 0, item: string
neg: list<item: string>
child 0, item: string
url: string
source: string
domain: string
root_text: list<item: string>
child 0, item: string
to
{'query': Value('string'), 'url': Value('string'), 'pos': Value('string'), 'category': Value('string'), 'domain': Value('string'), 'root_text': Value('string')}
because column names don't match
During handling of the above exception, another exception occurred:
Traceback (most recent call last):
File "/src/services/worker/src/worker/job_runners/config/parquet_and_info.py", line 1339, in compute_config_parquet_and_info_response
parquet_operations = convert_to_parquet(builder)
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
File "/src/services/worker/src/worker/job_runners/config/parquet_and_info.py", line 972, in convert_to_parquet
builder.download_and_prepare(
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/builder.py", line 894, in download_and_prepare
self._download_and_prepare(
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/builder.py", line 970, in _download_and_prepare
self._prepare_split(split_generator, **prepare_split_kwargs)
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/builder.py", line 1702, in _prepare_split
for job_id, done, content in self._prepare_split_single(
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
File "/usr/local/lib/python3.12/site-packages/datasets/builder.py", line 1833, in _prepare_split_single
raise DatasetGenerationCastError.from_cast_error(
datasets.exceptions.DatasetGenerationCastError: An error occurred while generating the dataset
All the data files must have the same columns, but at some point there are 2 new columns ({'neg', 'source'}) and 1 missing columns ({'category'}).
This happened while the json dataset builder was generating data using
zip://Hausa/filtered_hausa_train_dataset.jsonl::/tmp/hf-datasets-cache/medium/datasets/29781915344584-config-parquet-and-info-abdulmatinomotoso-bge-m3--826e5e26/hub/datasets--abdulmatinomotoso--bge-m3-finetuned-data/snapshots/3d9555cdf2f454db0f3e4b69e90d2de34f44c5e5/Hausa.zip
Please either edit the data files to have matching columns, or separate them into different configurations (see docs at https://hf.co/docs/hub/datasets-manual-configuration#multiple-configurations)Need help to make the dataset viewer work? Make sure to review how to configure the dataset viewer, and open a discussion for direct support.
query string | url string | pos string | category string | domain string | root_text null |
|---|---|---|---|---|---|
Gwamna Ganduje Ya Sha Alwashin Ƙarasa Wani Muhimmin Aiki da Kwankwaso Ya Gaza | https://hausa.legit.ng/1421677-gwamna-ganduje-ya-sha-alwashin-karisa-wani-muhimmin-aiki-da-kwankwaso-ya-gaza.html/ | Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ranar Talata, ya sha alwashin ƙarasa aikin hanyar Gorondutse – Jakara wadda tsohon gwamnan jihar, Rabiu Kwankwaso ya fara, kamar yadda vanguard ta ruwaito. KARANTA ANAN: Wasu Yan Bindiga Sun Hallaka Jigon Jam'iyyar APC a Jihar Ondo Hanyar wadda ta taso daga Gorondutse/Aminu ... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
Shin Da Gaske Rikicin Gida Da APC Ke Fuskanta Zai Iya Tsaga Jam’iyyar Kafin 2023? | https://www.voahausa.com/a/shin-da-gaske-rikicin-gida-da-apc-ke-fuskanta-zai-iya-tsaga-jam-iyyar-kafin-2023-/5934551.html/ | Sai dai kasa da watanni 24 wa’adin karshe na shugaba Buhari da galibin gwamnonin jam’iyyar ya kare, rigingimu a cikin jam’iyyar a matakai daban-daban a kuma jihohin daban-daban na ci gaba wakana. Masu salon magana na cewa, zo mu zauna zo mu bata. Wannan karin magana na iya tasiri a kowane irin al’amari na mu’amalar bil... | NAJERIYA | voahausa.com | null |
Ana bukatar 'yan sandan jiha don yaki da ta'addanci - Akeredolu | https://hausa.legit.ng/1397354-ana-bukatar-yan-sandan-jiha-don-yaki-da-taaddanci---akeredolu.html/ | - Gwamnan jihar Ondo ya yabawa sojoji tare da karfafa bukatar samun 'yan sandan jihohi - Gwamnan ya gabatar da jawabinsa ne a yayin bikin tunawa da sojoji na 2021 - Birigediya Kwamanda Zakari Abubakar ya yabawa gwamnan da sadaukarwarsa akan sojoji Gwamnan jihar Ondo, Mista Rotimi Akeredolu, ya yi kira da a samar da tsa... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
France Striker Benzema Is Out Of The World Cup (See Details) | https://www.arewablogng.com/france-striker-benzema-is-out-of-the-world-cup-see-details/ | France striker Karim Benzema is out of the 2022 World Cup in Qatar after he sustained a thigh injury in training. Benzema won the 2022 Ballon d’Or, given to the player of the year in world football, after helping Real Madrid win the Champions League and La Liga. The French national team said he had suffered a thigh pro... | null | arewablogng.com | null |
Mun shiga firgici bayan sace dalibai da malamansu a kauyenmu – Mutanen Kakau Daji | https://aminiya.dailytrust.com/mun-shiga-firgici-bayan-sace-dalibai-da-malamansu-a-kauyenmu-mutanen-kakau-daji/ | Al’ummar kauyan Kakau Daji a Karamar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna sun ce suna cikin damuwa kan rashin tsaro a yankin tun kafin a… Al’ummar kauyan Kakau Daji a Karamar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna sun ce suna cikin damuwa kan rashin tsaro a yankin tun kafin a sace dalibai mata shida da malamansu biyu a wata ma... | Tattaunawa | aminiya.dailytrust.com | null |
Boko Haram: 'Yan ta'adda sun kone gine-gine 110 a Chibok, Zulum ya je ziyarar jaje | https://hausa.legit.ng/news/1453226-boko-haram-yan-taadda-sun-kone-gine-gine-110-a-chibok-zulum-ya-je-ziyarar-jaje/ | KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Chibok, Borno - Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya ziyarci karamar hukumar Chibok domin jajantawa mazauna kan hare-haren da aka kai wasu kauyuka... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
Matasa 774,000 da za a dauka aiki, za a rika biyan su naira 20,000 a wata – Minista Keyamo | https://hausa.premiumtimesng.com/2020/06/matasa-774000-da-za-a-dauka-aiki-za-a-rika-biyan-su-naira-20000-a-wata-minista-keyamo/ | Karamin Ministan Kwadago Festus Keyamo, ya bayyana dalla-dallar irin ayyukan da matasa 774,000 da Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar cewa tuni an fara shirin daukar su aiki a dukkan kananan hukumomin kasar nan. Da ya ke ganawa da manema labarai kwanan baya, Keyamo cewa ya yi sai ranar 1 Ga Oktoba matasan za su fara aiki... | Manyan Labarai | hausa.premiumtimesng.com | null |
JEƘALA-JEƘALAR SHUGABAN PDP Kotun Birnin Kebbi ta maida Secondus kan kujera | https://hausa.premiumtimesng.com/2021/08/je%c6%99ala-je%c6%99alar-shugaban-pdp-kotun-birnin-kebbi-ta-maida-secondus-kan-kujera/ | Babbar Kotun Birnin Kebbi ta maida Shugaban Jam’iyyar PDP, Uche Secondus a kan kujerar sa a ranar Alhamis. Kotun ta maida shi ne kwanaki uku bayan Babbar Kotun Fatakwal a Jihar Ribas ta dakatar da shi, a wata ƙara da aka maka shi a ranar Litinin. Wasu mutane biyu mambobin jam’iyyar PDP uku da su ka haɗa da Yahaya Usman... | Manyan Labarai | hausa.premiumtimesng.com | null |
Jamian Sojojin Gbagbo Sun Yiwa Outtara Mubayia | https://www.voahausa.com/a/jamian-sojojin-gbagbo-sun-yiwa-ouattara-mubayia-119768519/1374932.html/ | Hafsan hafsoshin sojojin tsohon shugaba Laurent Gbagbo janar Philippe Mangou ya na umartar sojoji su koma ga aiki a karkashin sabuwar gwamnatin shugaba Alassane Ouattara. Sojojin Faransa da na Ivory Coast ne ke yin sintiri a kan titunan birnin Abidjan, su na aikin farfado da tsaro a birnin bayan rikicin zaben da aka yi... | AFIRKA | voahausa.com | null |
Tsarin tekunan duniya da abubuwan da ke cikinsu (3) | https://aminiya.dailytrust.com/tsarin-tekunan-duniya-da-abubuwan-da-ke-cikinsu-3/ | Nau’ukan Tsibiran Tekun Pacific Tsibiran da ke Tekun Pacific, wadanda adadinsu ya kai dubu ashirin da biyar (25,000), suna kunshe ne cikin bigirori uku da… Nau’ukan Tsibiran Tekun Pacific Tsibiran da ke Tekun Pacific, wadanda adadinsu ya kai dubu ashirin da biyar (25,000), suna kunshe ne cikin bigirori uku da ke ilahir... | Kimiyya da Kere Kere | aminiya.dailytrust.com | null |
Dalilin da Yasa Gwamnonin APC Na Arewa Ke Son Tinubu Ya Gaji Buhari a Zaben Bana | https://hausa.legit.ng/siyasa/1512902-dalilin-da-yasa-gwamnonin-apc-na-arewa-ke-son-tinubu-ya-gaji-buhari-a-zaben-bana/ | DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Lafia, jihar Nasarawa - Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana dalilan da suka sa gwamnonin Arewa na APC suka amince shugaban kasa na gaba ya fito daga Kudu kuma suke gangami don tallata ... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Sarakunan Hausawa, Igbo Da Yoruba Sun Gana A Lagos | https://www.voahausa.com/a/sarakunan-hausawa-igbo-da-yoruba-sun-gana-a-lagos/1683027.html/ | Sarakunan manyan kabilun uku a yankin kudu maso yamma sun ce su na bukatar tabbatar da ci gaba, tare da bunkasar hadin kai da fahimtar juna. | NAJERIYA | voahausa.com | null |
Sabon tsarin hada-hadar kudi na CBN zai kawo mana cikas a sana'armu — ‘Yan kasuwa | https://www.bbc.com/hausa/articles/cgld2xr52x6o/ | ‘Yan kasuwa a Najeriya na ci gaba da kokawa gane da sabon matakin babban Bankin Najeriya CBN na iyakance kudin da mutum zai iya fitarwa zuwa naira dubu 100 a Mako. ‘Yan kasuwar sun ce matakin mai yiwuwa ne zai kawo musu cikas sosai don kuwa, abokan hulɗarsu da yawa ba ma su da asusun ajiyar banki. ‘Yan kasuwa kamar wad... | Najeriya | bbc.com | null |
Wasu matasan Arewa na goyon-bayan Gwamnan PDP, sun ce shi zai iya gyara Najeriya a 2023 | https://hausa.legit.ng/siyasa/1441665-matasan-arewa-sun-fito-suna-goyon-bayan-tambuwal-sun-ce-shi-ya-dace-ya-gyara-kasa/ | KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Abuja - Wata kungiyar matasan Arewa tace tsarin karba-karba da ake kira a runguma a zabe mai zuwa na 2023, ba zai tsinanawa Najeriya komai ba. Daily ... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Sudan: An Kama Sojoji 40 Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulkin Da Bai Sami Nasara Ba | http://hausatv.com/news/content/30160/ | Wta majiyar gwamnatin kasar ta nuna cewa masun yunkurin juyin mulkin sun kokarin mamaye gidan radiyon kasa ne dake birnin Ondurman da na sauran jihohin har da na birnin Khartum, sai dai bas u yi nasara ba, A nasa bangaren kakakin majalisar gwamnatin kadaka ta kasar Mohammad Al’faki Suleman ya fadi cewa nan gaba kadan g... | null | hausatv.com | null |
Ko sabbin ministoci za su iya kawo canjin da ake bukata? | https://aminiya.dailytrust.com/ko-sabbin-ministoci-za-su-iya-kawo-canjin-da-ake-bukata/ | A makon jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko sabbin… A makon jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa. Abin tambaya a nan shi ne, shin ko sabbin ministocin za su iy... | Muhawara | aminiya.dailytrust.com | null |
Kardashians: Ƴan matan gidan masu arziki da suka sauya duniya | https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-57417560/ | Bayan shekara 14 da kuma fitowa ta 20, an nuna zangon ƙarshe na shirin Keeping Up With the Kardashians a wannan makon. Ana kallon shirin a ƙasashe da dama, shirin kuma ya sa masu shirin sun zama fitattu Kim Kardashian West, da mahafiyarta Kris Jenner, da ƙanwarta Kourtney da Khloe da Kendall da kuma Kylie. Mujallar For... | Mata | bbc.com | null |
Kananan ‘yan kasuwa miliyan biyu za su amfana da bashin kai-tsaye daga Gwamnatin Tarayya | https://hausa.premiumtimesng.com/2018/08/kananan-yan-kasuwa-miliyan-biyu-za-su-amfana-da-bashin-kai-tsaye-daga-gwamnatin-tarayya/ | Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa za ta raba wa kananan ‘yan kasuwa lamunin karfafa sana’a da jari har su miliyan biyu. Za a raba lamunin ne da karkashin tsarin tallafa wa masu karamar sana’a, da ake kira ‘Trader Moni’. Raba kudaden da aka bayyana cewa daga yanzu zuwa cikin karshen shekarar nan za a f... | Labarai | hausa.premiumtimesng.com | null |
Yadda kafafen yaɗa labarai na ƙetare ke ƙara wutar ƙiyayya tsakanin ƴan Afrika da shugabanninsu | https://labarai24.com/2021/10/28/yadda-kafafen-ya%c9%97a-labarai-na-%c6%99etare-ke-%c6%99ara-wutar-%c6%99iyayya-tsakanin-%c6%b4an-afrika-da-shugabanninsu/ | Rayuwa ta tsananta a ƙasashe da yawa na duniya musamman ƙasashe matalauta. Hakan ya sa ‘yan ƙasa su na matukar kokawa da “gajiyawar” shugabanninsu, su na zanga-zanga, wasu ma su na fatan kawar da wadannan shugabanni ko ta halin ƙaƙa. Wannan ne ya ke sakawa idan aka sami juyin mulki (kamar yadda ya faru a Mali da Guinea... | null | labarai24.com | null |
Zan kada Gwamnan Jihar Kebbi a zaben Sanata – Dokta Abdullahi | https://aminiya.dailytrust.com/zan-kada-gwamnan-jihar-kebbi-a-zaben-sanata-dokta-abdullahi/ | dan takarar Sanatan mazabar Kebbi ta Arewa a karkashin Jam’iyyar APC Dokta Yahaya Abdullahi ya ce zai kayar da Gwamnan Jihar Alhaji Sa’idu Usman Nasamu… dan takarar Sanatan mazabar Kebbi ta Arewa a karkashin Jam’iyyar APC Dokta Yahaya Abdullahi ya ce zai kayar da Gwamnan Jihar Alhaji Sa’idu Usman Nasamu dakingari na Ja... | Rahoto | aminiya.dailytrust.com | null |
Muhammad Yusuf | https://ha.wikipedia.org/wiki?curid=10348/ | Section::::Tarihi.
Yusuf wanda aka haifa a ƙauyen Girgir, a cikin Jakusko, jihar Yobe ta yanzu, a Najeriya, ya sami ilimi a gida, wato a ƙasa Najeriya, musamman ma a Borno. A farkon rayuwar shi ya fara shi'anci ne, daga baya ya tuba ya koma salafiyyanci, Daga baya ya kara karatun addinin Musulunci kuma ya zama dan Sala... | null | ha.wikipedia.org | null |
Na ga tsabar rashin imani a hannun ’yan bindiga —Farfesa Aliyu | https://aminiya.dailytrust.com/na-ga-tsabar-rashin-imani-a-hannun-yan-bindiga-farfesa-aliyu/ | A kan idona suke kashe mutane suna ba karnuka Farfesa Aliyu Mohammed, wanda ya kubuta daga hannun ’yan bindiga ya bayyana wa Aminiya halin da ya shiga da rashin imanin da ya gani a wurinsu. Ga yadda tattaunawarmu ta kasance da Shugaban na Sashen Kimiyyar Noma a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi wanda amasu ga... | Kananan Labarai | aminiya.dailytrust.com | null |
Atiku, Tinubu, Peter Obi: Yadda PDP, APC Da Labour Party Za Su Raba Ƙuri'un Kudu Maso Yamma Ya Bayyana | https://hausa.legit.ng/siyasa/1500802-atiku-tinubu-peter-obi-yadda-pdp-apc-da-lp-za-su-raba-kuri-kudu-maso-yamma-ya-bayyana/ | KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan kuri'un da jam'iyyu za su iya samu ... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Gwamna Lalong ya yi martani, ya nuna kaduwa kan tsige kakakin Filato | https://hausa.legit.ng/siyasa/1440926-gwamna-lalong-ya-yi-martani-ya-nuna-kaduwa-kan-tsige-kakakin-filato/ | DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Jihar Filato - Gwamna Simon Lalong na jihar Filato ya yi martani kan tsige Abok Ayuba a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar. Ya bayyana cewa ya yi mamaki matuka a kan al’amarin. A ranar Alhamis,... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Me ke sa idanu su yi ja ne? | https://aminiya.dailytrust.com/me-ke-sa-idanu-su-yi-ja-ne/ | Kuma ko akwai maganin da zai sa su washe su koma farare? Amsa: Akwai abubuwa da dan dama da ke kawo jan idanu, tun daga… Kuma ko akwai maganin da zai sa su washe su koma farare? Amsa: Akwai abubuwa da dan dama da ke kawo jan idanu, tun daga yanayi na halitta, zuwa shigar kwayoyin cuta zuwa shigar wani haki idanun, zuwa... | Kiwon Lafiya | aminiya.dailytrust.com | null |
Hana shigo da shinkafa alheri ne ga manoma amma…. | https://aminiya.dailytrust.com/hana-shigo-da-shinkafa-alheri-ne-ga-manoma-amma/ | Shugaban kungiyar Manoman Shinkafa ta Jihar Kebbi Alhaji Muhammadu Sahabi Augie ya ce yunkurin hana shigo da shinkafa zuwa kasar nan daga waje nasara ce… Shugaban kungiyar Manoman Shinkafa ta Jihar Kebbi Alhaji Muhammadu Sahabi Augie ya ce yunkurin hana shigo da shinkafa zuwa kasar nan daga waje nasara ce ga manoman ka... | Manyan Labarai | aminiya.dailytrust.com | null |
“Akwai Masu Shekara 18 Zuwa 20 Ba Tare Da Hukunci Ba A Gidan Gyaran Hali Na Kuje” | https://hausa.leadership.ng/akwai-masu-shekara-18-zuwa-20-ba-tare-da-hukunci-ba-a-gidan-gyaran-hali-na-kuje/ | Shugabar Matan Jam’iyyar NNPP Reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, kuma shugabar wayar da kan jama’a ta ofishin kamfen na jam’iyyar na kasa Hajiya Saudat Abdullahi, ta kai tallafin kayan abinci gidan gyara hali na Kuje Gami da ‘yanta fursunoni hudu. Hajiya Saudat a tattaunawarta da manema labaru jim kadan bayan gabatar ... | Manyan Labarai | hausa.leadership.ng | null |
Bidiyon Rolls Royce mai darajar N186m da ake tasi da ita a Dubai ta janyo cece-kuce | https://hausa.legit.ng/duniya/1444032-bidiyon-rolls-royce-mai-darajar-n186m-da-ake-tasi-da-ita-a-dubai-ta-janyo-maganganu/ | DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Abincin wani gubar wani, abinda ya ke da daraja a nan ba lallai ya samu wani muhimmanci a wani wurin ba. Tabbas haka maganar ta ke, bayan ganin wani bidiyo wanda wani dan Najeriya ya wallafa a Dubai,... | Labaran duniya | hausa.legit.ng | null |
Karin Bayani: Yan Bindiga Sun Sako Ma'aikaciyar Makaranta da Suka Kama Ondo | https://hausa.legit.ng/1418795-yanzu-yanzu-yan-bindiga-sun-saki-motar-bas-ta-makaranta-da-suka-kama-a-ondo.html/ | - Yan bindiga sun sako ma'akaciyar dake cikin motar bas ɗin da suka yi awon gaba da ita a Ondo - Ma'aikaciyar mai suna, Omolayo Ojo, tace sun tambayeta sunanta, daga baya kuma suka umarce ta da ta ruga kada ta waigo - A halin yanzun, shugabar makarantar tace lamarin na hannun yan sanda, zasu cigaba da bincike a kan shi... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
Tasirin Jihar Pennsylvania A Zaben Shugaban Kasar Amurka | https://www.voahausa.com/a/tasirin-jihar-pennsylvania-a-zaben-shugaban-kasar-amurka/5742932.html/ | Jihar Penssylvania na da matukar muhinmanci a siyasar Amurka. Jihar Pennsylvania na da matukar muhimanci a tarihin siyasar Amurka, don kuwa ita ce jihar da a cikin ta aka rubuta kundin tsarin mulkin kasar. Wanda haka yasa ake mata lakabi da “Constitutional State” a turance. Birnin Philadelphia na jihar, shine ya fara z... | AMURKA | voahausa.com | null |
Kungiyar Matan Gwamnonin Najeriya Sun Yi Wata Ganawa Da Shugaban Hukumar NDLEA | https://dimokuradiyya.com.ng/kungiyar-matan-gwamnonin-najeriya-sun-yi-wata-ganawa-da-shugaban-hukumar-ndlea/ | Kungiyar matan gwamnonin Najeriya ta bayyana goyon bayanta ga hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, da kuma yakin da take yi da cin zarafi da safarar miyagun kwayoyi, tare da neman hadin gwiwar da za ta tabbatar da tsaro a jihohin Najeriya daga barazanar ta’addanci. Wannan shine babban taron da... | null | dimokuradiyya.com.ng | null |
Jibrin: Gwamnoni 14 suna goyon bayan Tinubu kan kudirinsa na dare wa kujerar Buhari a 2023 | https://hausa.legit.ng/siyasa/1454814-jibrin-gwamnoni-14-suna-goyon-bayan-tinubu-kan-kudirinsa-na-wa-kujerar-buhari-a-2023/ | KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Abdulmumin Jibrin, Shugaban Kungiyar masu goyon bayan Tinubu, jiya ya ce jigon jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu yanzu haka ya samu goyon bayan gwam... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Kotun Tarayya A Kaduna Ta Tabbatar Da Uba Sani A Matsayin Dan Takarar Gwamna A Jam’iyyar APC | https://matashiya.com/2022/11/24/kotun-tarayya-a-kaduna-ta-tabbatar-da-uba-sani-a-matsayin-dan-takarar-gwamna-a-jamiyyar-apc/ | Biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke da zamanta a jihar Kaduna ta yanke na aminta da sunan Sanata Uba Sani a matsayin dan takarar gwamna a jamiyyar APC da kuma sauran ‘yan takara 34 na mazabun, dan takarar gwamna a jamiyyar NNPP Sanata Suleiman Hunkuyi da kuma jamiyyar sun ce za su kalubalanci hukuncin. Hu... | null | matashiya.com | null |
Lauyan 'Yan Boko Haram da Ake Tuhuma Ya Zargi Babbar Kotun Tarayya da Son Rai | https://www.voahausa.com/a/lauyan-yan-boko-haram-da-ake-tuhuma-ya-zargi-babbar-kotun-tarayya-da-son-rai/4055680.html/ | Lauyan 'yan Boko Haram da ake tuhuma ya zargi babbar kotun tarayya da son kai lamarin da yace ya kawo shakka kan ko zasu samu hukunci mai adalci saboda haka alkalin kotun ya mayarwa alkalin alkalan kasar ya zabi wani alkalin Lauyan ‘yan Boko Haram da ake tuhuma ya zargi babbar kotun tarayya da nuna son rai bias ga yadd... | NAJERIYA | voahausa.com | null |
Matsalar tsaro: Yadda ake yi wa ‘yan bindiga safarar Makamai daga Nijar zuwa Najeriya | https://dimokuradiyya.com.ng/yadda-ake-yi-wa-yan-bindiga-safarar-makamai-zuwa-najeriya/ | Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayyana yadda ’yan bindiga ke safarar makamai zuwa cikin Najeriya duk da cewa an rufe iyakokin ƙasar nan. A ganawarsa da Firaministan Jamhuriyar Nijar Brigi Refini domin yaƙar ayyukan ’yan bindiga da sauran miyguan laifuka a yankin, Matawalle ya ce ’yan bindigar sun sauya salons... | null | dimokuradiyya.com.ng | null |
Majalisar Dokokin Kano ta zabi sabon Shugaba | https://aminiya.dailytrust.com/majalisar-dokokin-kano-ta-zabi-sabon-shugaba/ | Mambobin Majalisar Dokokin jihar Kano sun zabi mamba mai wakiltar mazabar Makoda a zauren Majalisar, Hamisu Chidari a matsayin sabon shugaba. Mambobin Majalisar Dokokin jihar Kano sun zabi mamba mai wakiltar mazabar Makoda a zauren Majalisar, Hamisu Chidari a matsayin sabon Shugaba. Zaben nasa ya biyo bayan ajiye mukam... | Fagen Siyasa | aminiya.dailytrust.com | null |
Mutumin da ya nakasa jaririnsa saboda yana damunsa da kuka | https://www.bbc.com/hausa/articles/c72n0k3vypvo/ | Jami'an tsaro a Najeriya da kungiyoyin kare hakkin bil'adama na neman wani uba da ya karya hannun jaririn sa ɗan wata biyu da gangan saboda yana damunsa da kuka. Mutumin da aka bayyana sunansa da Mista Confidence Amatobi ɗan asalin jihar Imo a kudancin Najeriya ya tsere tun bayan faruwar lamarin. Sai dai kungiyoyin kar... | Najeriya | bbc.com | null |
Afrika Ta Tsakiya : Yarjejeniyar Zaman Lafiya Ta Fara Gamuwa Da Cikas | http://hausatv.com/news/content/5249/ | Wani gungun 'yan tawaye daga cikin 14 da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a jamhuriyar Afrika ta tsakiya, ya sanar da janyewarsa daga yarjejeniyar. Wannan dai na zuwa ne kwana guda bayan da gwamnatin kasar ta Afrika ta tsakiya, ta sanar da kafa sabuwar gwamnati, wacce tunda farko ma wani gungun masu dau... | null | hausatv.com | null |
Dakarun Najeriya Sun Kama Wani Jigo A Kungiyar Boko Haram | https://www.voahausa.com/a/dakarun-najeriya-sun-kama-wani-jigo-a-kungiyar-boko-haram/6221000.html/ | An jima ana neman Modu ruwa a jallo, saboda irin rawar da yake takawa wajen kitsa ayyukan ta’addanci a cewar sojojin Najeriya. Rundunar “Operation Hadin Kai” da ke arewa maso gabashin Najeriya, ta ce ta yi nasarar cafke wani babban mamba a kungiyar Boko Haram. Wata sanarwar da Kakakin sojojin Birgediya-Janar Onyeama Nw... | NAJERIYA | voahausa.com | null |
Ola Oni | https://ha.wikipedia.org/wiki?curid=22052/ | Section::::Rayuwar farko. Malamin ne a Jami’ar Ibadan amma an kore shi daga aiki saboda tsattsauran ra’ayin sa. Ya mutu a ranar 22 ga watan Disamban, shekara ta 1999 a Asibitin Kwaleji na Jami’ar, Ibadan .
Section::::Rayuwar mutum. | null | ha.wikipedia.org | null |
Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano | https://hausa.legit.ng/1395282-yanzu-yanzu-an-yi-janaizar-majidadi-mahaifin-kwankwaso-a-jihar-kano.html/ | An gudanar da jana'izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Rabi'u Musa Kwankwaso. BBC Hausa ta ruwaito cewa an yi jana'izarsa ne a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke unguwar Bompai a jihar Kano. KU KARANTA: Muna bukatan N400bn don siyawa... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
RASHIN TSARO: Gwamnatin Kaduna ta sanar da bude hanyoyin sadarwar waya a kananan hukumomin da ta toshe | https://hausa.premiumtimesng.com/2021/11/rashin-tsaro-gwamnatin-kaduna-ta-sanar-da-bude-hanyoyin-sadarwar-waya-a-kananan-hukumomin-da-ta-toshe/ | Duk da ci gaba da samun tsananin rashin tsaro a jihar Kaduna da ake fama dashi, gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da bude hanyoyin sadarwa a kananan hukumomin da ta toshe a watan Oktoba. Kwamishinan tsaron jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya sanar da haka ranar Juma’a a garin Kaduna. Aruwan ya ce tuni gwamnati umarci hukumar ... | Labarai | hausa.premiumtimesng.com | null |
Ra’ayi: Soshiyal Midiya a Arewa: Aisha Buhari da Aminu Adamu, daga Aliyu Tilde | https://aminiya.dailytrust.com/raayi-soshiyal-midiya-a-arewa-aisha-buhari-da-aminu-adamu-daga-aliyu-tilde/ | Ya zama wajibi in yi rubutun nan saboda abin da na yi karo da shi a awa 24 da suka wuce game da soshiyal midiya… Ya zama wajibi in yi rubutun nan saboda abin da na yi karo da shi a awa 24 da suka wuce game da soshiyal midiya a Arewacin Najeriya. Abubuwan guda uku ne amma zan bar su a biyu. 1. Aisha Buhari da Aminu Adam... | Bakon Marubuci | aminiya.dailytrust.com | null |
Tsakanin lema da tsintsiya (5) | https://aminiya.dailytrust.com/tsakanin-lema-da-tsintsiya-5/ | Kamar yadda muka fara bayani a baya, gaskiyar batu shi ne, ba mu da jam’iyyu sai dai kila masu murkushe al’umma da sunan jam’iyyun, suna… Kamar yadda muka fara bayani a baya, gaskiyar batu shi ne, ba mu da jam’iyyu sai dai kila masu murkushe al’umma da sunan jam’iyyun, suna kuma yin haka ne ganin cewa sai da jam’iyyun ... | Wadari | aminiya.dailytrust.com | null |
Da duminsa: Shugaban EFCC ya bayyana a kotu dan shaida batun zamba kan man fetur | https://hausa.legit.ng/1406599-da-duminsa-shugaban-efcc-ya-bayyana-a-kotu-dan-shaida-batun-zamba-kan-man-fetur.html/ | - Shugaban hukumar EFCC yau ya bayyana a gaban kotu domin bada shaida kan wani batu - Shugaban ya bada shaida kan zambar da kamfanin Nadabo Energy ya yi biliyoyin kudade - Kamfanin yayi amfani da takardun jabu domin karbar kudade daga asusun gwamnatin tarayya Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EF... | Siyasa | hausa.legit.ng | null |
Wike Ya Rantsar Da Tsohon Kakakin Jam’iyyar APC, Mutum 17 A Matsayin Kwamishinoni | https://dimokuradiyya.com.ng/wike-ya-rantse-da-tsohon-kakakin-jamiyyar-apc-mutum-17-a-matsayin-kwamishinoni/ | Wike Ya Rantse Da Tsohon Kakakin Jam’iyyar APC, Mutum 17 A Matsayin Kwamishinoni Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya rantsar da sabbin kwamishinonin guda 18 a majalisar zartarwa ta jihar. Daya daga cikin sabbin kwamishinonin da aka rantsar shine tsohon sakataren yada labarai na jam’iyyar All Progressives Congress a jih... | null | dimokuradiyya.com.ng | null |
Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Internet Domin Yin Rijistar Rigakafin Cutar Corona | https://www.arewablogng.com/gwamnatin-tarayya-ta-bude-shafin-internet-domin-yin-rijistar-rigakafin-cutar-corona/ | Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta buɗe shafin intanet na musamman domin yin rajistar samun allurar rigakafin cutar corona. Shafin yana karkashin kulawar hukumar lafiya a matakin farko wato National Primary Health Care Development Agency (NPHCDA), wadda ita ce za ta jagoranci yi wa ‘yan Nijeri... | null | arewablogng.com | null |
SHARHI: Tubalin tokar da ake kira APC | https://hausa.premiumtimesng.com/2018/05/9561/ | Duk yadda Sarkin Dawa ko Maidawa ko wani maharbin da ya san namun jeji sosai zai tantance tsakanin gatan biri, gwaggon biri, tsula ko dankwatangwame, ba su da wani sunan da ya wuce a kira su biri. Jinsin su daya, dabi’un su daya, rukunin su daya kuma garken su daya duk a cikin jeji daya. Kafin jam’iyyar APC ta hau mulk... | Rahotanni | hausa.premiumtimesng.com | null |
ECOWAS Ta Bukaci Hadin Kan Sojoji Masu Juyin Mulki A Mali | http://hausatv.com/news/content/19404/ | Kamfanin dillancin labaran Reuters ya nakalto Muhammad Yusuf yana fadar haka a jajiberen taron shuwagabannin kungiyar wanda aka fara a birnin Yemai babban birnin kasar. Labarin ya kara da cewa shuwagabannin suna ganin juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar Mali barazana ce ga gwamnatocinsu idan an bar abin ya ci gaba. ... | null | hausatv.com | null |
MURIC Ta Bukaci a Dauke Cibiyoyin JAMB, WAEC Daga Cocunan RCCG | https://hausa.legit.ng/news/1500387-muric-ta-bukaci-a-dauke-cibiyoyin-jamb-waec-daga-cocunan-rccg/ | KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta bukaci hukumomin jarrabawar WAEC da JAMB da su dauke cibiyoyinsu a cocin RCCG dake kan babbar hanyar Legas-... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
'Na dawo daga rakiyar Buhari, na koma gidan Atiku - Dele Momodu | https://hausa.legit.ng/1338705-na-dawo-daga-rakiyar-buhari-na-koma-gidan-atiku-dele-momodu.html/ | Dele Momodu, fitaccen dan jarida da ya taba yin takarar shugaban kasa, ya ce ya zabi ya goyi bayan Atiku a zaben 2019 saboda babu abinda ya ke sauyawa a tattare da shugaban kasa, Muhammadu Buhari. A cewar Momodu, gwamnatin shugaba Buhari ta gurgunta 'yancin cin gashin kai na majalisun kasa da bangaren shari'a. Yayin wa... | Labarai | hausa.legit.ng | null |
Dalilin da ya sa Umaru Dikko ya yi kaurin suna a Jamhuriyya ta Biyu | https://aminiya.dailytrust.com/dalilin-da-ya-sa-umaru-dikko-ya-yi-kaurin-suna-a-jamhuriyya-ta-biyu/ | A safiyar ranar Talata da ta gabata ce Allah Ya yi wa tsohon Ministan Sufuri a Jamhuriyya ta Biyu Alhaji Umaru Dikko rasuwa a wani… A safiyar ranar Talata da ta gabata ce Allah Ya yi wa tsohon Ministan Sufuri a Jamhuriyya ta Biyu Alhaji Umaru Dikko rasuwa a wani asibiti a birnin Landan da ke kasar Ingila.Alhaji Umaru D... | Ta'aziya | aminiya.dailytrust.com | null |
Kushner: Saudiyya Za Ta Kulla Alaka Da Isra’ila Nan Gaba Kadan | http://hausatv.com/news/content/19618/ | A wata zantawa da ya yi da tashar CNN a jiya Laraba, babban mashawarcin shugaban kasar Amurka Donald Trump kuma surukinsa, Jared Kushner ya bayyana cewa, kasar Saudiyya na daga cikin kasashe 6 da Trump ya ambata kan cewa sunan shirin kulla hulda da Isra’ila nan ba da jimawa ba, domin su yi aiki tare wajen ganin sun tun... | null | hausatv.com | null |
End of preview.
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 5